Ahmed Koulamallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Koulamallah
Prime Minister of Chad (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Massenya (en) Fassara, 11 ga Faburairu, 1912
ƙasa Cadi
Mutuwa 5 Satumba 1995
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ahmed Koulamallah (an haife shi a ranar 11 ga watan Fabrairun 1912 - ya rasu a ranar 5 ga watan Satumban 1995) ya kasance shahararren ɗan siyasa a zamanin mulkin mallaka na Chadi. Ɗa ne shi ga sultan na Baguirmi sannan kuma shugaban ɗarikar Tijaniyyah a Chadi.

Ya shiga harkar siyasa a shekarar 1950 inda ya kafa jam'iyyar Independent Socialist Party of Chadi (Parti socialiste zaman kanta du Tchad ko PSIT), wadda ke da alaka da French Section of the Workers' International (SFIO), wadda aka kwaskwareta daga baya izuwa African Socialist Movement (Mouvement Socialiste Africain ko MSA). Koulamallah ya yi kamfen a lokuta daban-daban da kuma mabambantan wurare a matsayin sa na jinin masarautar Baguirmi, shugaban masu ra'ayin gurguzu, kuma mai tsattsauran ra'ayin addinin Musulunci. Mafi yawan mabiyansa ya samo su ne daga Chari-Baguirmi da Daular Kanem.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

  •  
  •  
Political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}