Aikin hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aikin hannu dai ɗinki ne da akewa riga walau ta sanyawa ko kuma babbar riga wato malim-malim.

Asali[gyara sashe | gyara masomin]

Asali dai masu arziƙi ne suka fi sanya riga da aikin hannu saboda tsadar shi da kuma sai ka isa kana za'a maka aikin a kayan ka, duk da cewa har yanzun aikin na hana tasiri sosai a wajen manyan mutane duk da aƙwai aikace-aikacen da kekunan ɗinki na zamani ke yi. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://rumfa.ng/Rumfa.ng/aikin-hannu/ Archived 2022-05-23 at the Wayback Machine