Jump to content

Aimée Kanyana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aimée Laurentine Kanyana majistare ce kuma 'yar siyasa a ƙasar Burundi.

An naɗa ta ministar shari'a kuma mai kula da hatimi[1][2][3] a watan Agusta 2015 kuma a baya ta kasance mataimakiyar shugaban bankin Jamhuriyar Burundi (BRB). [4]

An naɗa ta a matsayin majistare na Kotun Tsarin Mulki dake a ƙasar Burundi a shekara ta 2013. [5] kuma tana ɗaya daga cikin alkalai da dama da suka bai wa shugaban ƙasar Burundi Pierre Nkurunziza izinin tsayawa takarar shugabancin ƙasar a karo na uku, sabanin sashi na 96 na kundin tsarin mulkin ƙasar Burundi (wanda aka kafa a shekarar 2005) wanda ya takaita wa'adin shugaban ƙasa zuwa biyu.[6] Wannan amincewar wa'adi na uku ga Nkurunziza ya haifar da tashin hankalin Burundi (2015-2018). [7] [8] [9] [10] [11]

  • Ma'aikatar shari'a ta Burundi
  • Kotun kolin Burundi
  1. Lansford, Tom (March 19, 2019). Political Handbook of the World 2018-2019. CQ Press. ISBN 9781544327112 – via Google Books.
  2. Macmillan, Palgrave (February 28, 2017). The Statesman's Yearbook 2017: The Politics, Cultures and Economies of the World. Springer. ISBN 9781349683987 – via Google Books.
  3. Lansford, Tom (March 31, 2017). Political Handbook of the World 2016-2017. CQ Press. ISBN 9781506327150 – via Google Books.
  4. "Burundi : portraits des cinq ministres clés du nouveau gouvernement nommé par Nkurunziza – Jeune Afrique". JeuneAfrique.com (in Faransanci). 2015-08-26. Retrieved 2021-04-06.
  5. "Appointment of a new President of the Constitutional Court of Burundi | CCJA".
  6. "Burundi releases schoolgirls held for scribbling on president's portrait". Reuters (in Turanci). 2019-03-26. Retrieved 2021-04-06.
  7. "La ministre de la justice déclare être victime de "mauvais jugements" rendus par certains tribunaux". SOS Médias Burundi (in Faransanci). 2020-03-13. Retrieved 2021-04-06.
  8. "Vers la fin des procès interminables ? – IWACU". www.iwacu-burundi.org. Retrieved 2021-04-06.
  9. Kushkush, Isma’il (May 5, 2015). "Burundi Court Backs President's Bid for Third Term" – via NYTimes.com.
  10. Kushkush, Isma’il (May 22, 2015). "Political Unrest Pushes Burundi Closer to Economic Collapse" – via NYTimes.com.
  11. Santora, Marc (June 29, 2015). "Burundi Holds Elections After Night of Gunfire and Grenade Attacks" – via NYTimes.com.