Jump to content

Ainonvi FC

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ainonvi FC
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Mulki
Hedkwata Porto-Novo

Kungiyar kwallon kafa ainonvi FC wata kwarariyar kungiyar kwallon kafa ce ta mata a kasar benin,a garin porto-novo Wanda yake take a gasar cin kofin mata na kasar benin Wanda kungiyar take cikin daya saga cikin masu hazaka na gasar kasar benin

A kakar shekarar 2023-2004 kungiyar ta Ainonvi sun samu damar lashe gasar kofin kasar ta mata na kasar benin. Bayan Biyowr nasarar tasu kungiyar Ainovi FC Sun samu gurbin halartar kofin Zakarun nahiyar Africa ta mata Wanda sukazo daga rukinin na B Hakan yasa su zasu zamo was Inda zasu jagoranci kasar ta benin a gasar[1] [2]

Nasarorinta

[gyara sashe | gyara masomin]
Type Competition Titles Winning Seasons Runners-up
Domestic Benin Women's Championship 1 2024

•Benin Women's Championship

•CAF Women's Champions League

  1. "Bénin/D1 Féminine 2023-2024 : Aïnonvi FC s'empare du titre !"
  2. "Le meilleur du Football Africain"