Aissirimou
Appearance
Aissirimou | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Timor-Leste | |||
Municipality of East Timor (en) | Aileu municipality (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 29.81 km² |
Aissirimou ƙauye ne kuma suco (ƙananan gundumar Gabashin Timor ), ya kasan ce yana cikin Aileu Subdistrict, Aileu District, East Timor . Yankin gudanarwar yana da fadin murabba'in kilomita 29.81 kuma a lokacin kidayar shekarar 2010 tana da yawan mutane 2192.