Akazehe
Appearance
Akazehe mai suna na biyu agocoya [1]. Al'ada ce ta mutanen burundian ta gaisuwa tare da waka ta girmamawa. Wakoki ne Wanda Matanen kauye sukafi yi a matsayin gaisuwa ta girmamawa a tsakaninsu da kuma abokan su, Yan uwansu a mafi yawan lokuta [2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Burundi". music.africamuseum.be. Archived from the original on 2021-10-20. Retrieved 2023-11-15.
- ↑ Facci, Serena; Ciucci, Alessandra (2020). "The Akazehe of Burundi: Polyphonic Interlocking Greetings and the Female Ceremonial". Ethnomusicology Translations (10): 1–37. doi:10.14434/emt.v0i10.30278. S2CID 219002993. Archived from the original on 2023-11-15. Retrieved 2023-11-15 – via IUScholarWorks Journals