Jump to content

Akori kura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsohuwar akori kura

Akori kura itace motar da ake ɗiban kaya wacce take da madai-daicin baya.

Anfara ƙirƙiran ta ne a shekarar alif 1896 ta hanyar wani bature ɗan ƙasar Germany mai suna Gottlieb Daimler ya fara ƙirƙiran akori kuran ne mai shan litan fetur goma wanda zaibata daman yin tafiyar kilomita 100 kacal me tuƙi yana zamane a tsakiyan samanta kuma ya fara ne da wani inji mai suna phoenix.[1]

akori kura tayo lodi