Akra Léon
Appearance
Léon Akra (an haifeshi ranar 19 ga watan Maris, 1943) a yankin Dalos, kasar Cotd'Ivoire yakasance Inginia ne na sadarwa.[1]
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya karance Telecommunicatio Engineering, direkta na managa Telecommunication har zuwa 1985.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)