Akwati
Appearance
Akwati | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | baggage (en) |
Aƙwati dai wani abu ne da akan sanya kaya domin aje su ko kuma tafiye-tafiye. Aƙwati abu ne mai matuƙar mahimmanci musamman ga matafiya ko domin aje wasu kayayyaki ko ko domin zuwa wajen aiki. A yanzun dai Aƙwati farin jinin shi na ƙara haɓaka musamman a wajen aure inda ya zama wajibi sai anyi aƙwati a cikin hidimar aure.
Kalolin aƙwati
[gyara sashe | gyara masomin]- Aƙwatin ƙarfe
- Aƙwatin roba[1]