Jump to content

Al'chaddas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Al'chaddas Fitaccen Kuma sanan ne sannan shahararren mawaki a duniyar hip hop, Haifaaffen garin London ne wato an haifeshi acan daga baya ya dawo garin Jos jihar filato,inda yake fitar da wakokin Hausa da harshen Hausa duk da ya kasance Dan kabilar ko yaren Igbo ne.[1]

  1. https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/10/karanta-kaji-jerin-sunayen-fitattun-mawakan-hausa-hip-hop-10-da-yakamata-kusani-best-hausa-hip-hop.html?m=1