Al-Shamsiyah
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Siriya | |||
| Governorate of Syria (en) | Hama Governorate (en) | |||
| District of Syria (en) | Masyaf | |||
| Subdistrict of Syria (en) | Masyaf Subdistrict (en) | |||
Al-Shamsiyah ( Larabci: الشمسية ) wani ƙauye ne na Siriya wanda ke cikin Masyaf Subdistrict a Masyaf District, wanda ke yamma da Hama . A cewar Hukumar Kula da Kididdiga ta Siriya (CBS), al-Shamsiyah tana da yawan jama'a kimani mutum 1,452 a kidayar shekara ta 2004.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
