Al-kubus
Al-kubus ya kasance nau'in abincin Hausawa na gargajiya wanda mafi yawancin su suna zaune ne a arewacin kasar Najeriya, Abinci ne mai dadi, inganci da kara lafiya wanda ake sarrafa shi da fulawa ko garin alkama wanda ake cin shi da miya, kayan lambu,kamar Miyan alayyahu, Miyan Ogun da dai sauransu ko yaji, amma anfi hada shi da miyan ganye.
Kayan Hadi
[gyara sashe | gyara masomin]Ana hada al-kubus ne da fulawa ko zallan garin alkama ko kuma a hade dukkan su domi sarrafawa. [2]
Yadda ake Hada Al-Kubus
[gyara sashe | gyara masomin]Al-kubus yanada sauki wajen hadawa cikin lokaci kankani.
1. Za'a kwaba alkama da fulawa da gishiri a mazubi guda, Sai a kwaba yiss a mazubi daban.
2. A gargajiyance an fi so a kwaba su da hannu.
3. A dan zuba mai, sai a zuba yiss din a cikin kwabin, sai a kara kwabawa.
4. Sai a bashi lokaci domin ya kumbura.
5.
Yadda ake Cin Al-Kubus
[gyara sashe | gyara masomin]Ana cin Al-kubus da miya mai dadi wanda murun yake ra'ayi, amma an fi cin shi ne da miyan taushe.
Amfani Al-Kubus
[gyara sashe | gyara masomin]2. Yana kawar da guba 3. Yana Iya Taimakawa Da Narkewa 4. Yana iya hanzarta metabolism 5. Yana Iya Rage Cholesterol 6. Zai Iya Habaka Tsarin Kariya 7. Yana iya ba ku kuzari 8. Zai Iya Inganta Ayyukan Fahimci 9. Zai Iya Taimakawa Ciwon Suga 10. Zai Iya Taimakawa Arthritis [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://afrifoodnetwork.com/recipes/main-course-recipes/alkubus-recipe/
- ↑ https://afrifoodnetwork.com/recipes/main-course-recipes/alkubus-recipe/
- ↑ https://afrifoodnetwork.com/recipes/main-course-recipes/alkubus-recipe/
- ↑ https://ha.drink-drink.ru/pol-za-rostkov-pshenicy-10-prichin-chtoby-nasladit-sya/