Alakada Reloaded

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alakada Reloaded fim ne na wasan kwaikwayo wanda akai a Najeriya a Shekara ta dubu biyu da sha bakwai 2017 wanda 'yar wasan kwaikwayo da mai shirya fina-finai Toyin Ibrahim ta Najeriya ta yi. Fim din shine kashi uku na shahararren Alakada franchise, tsoffin biyun sune Alakada da Alakada 2.[1]

Fim din ya nuna wata yarinya wacce, tun da ta fito ne daga dangin da ba su da wadata, ta saba yin ƙarya ga mutane game da matsayinta na kudi.[2]

Alakada Reloaded babbar nasara ta kasuwanci a cikin fina-finai bayan da aka saki, kuma wani ɓangare na jerin fina-fukkukan Najeriya mafi girma, bayan da suka sami jimlar gida har zuwa naira miliyan 70.   [circular reference]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Review of Alakada Reloaded. "Review of Alakada Reloaded". Nlist.ng. Nlist.. The story follows Yetunde Animashaun, a young girl from a poor background who has inferiority complex issues. Hang. Retrieved October 10, 2019.
  2. "Nollywood Star, Aimakhu Now To Be Called Toyin Abraham". channelstv.com. Retrieved October 30, 2019.