Jump to content

Alan Hoole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alan Hoole
Governor of Anguilla (en) Fassara

1995 - 1996
Alan William Shave (en) Fassara - Robert Harris (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Afirilu, 1942
Mutuwa 8 Mayu 2000
Sana'a
Sana'a masana

Alan Norman Hoole (25 Afrilu 1942 - 8 Mayu 2000) ya kasance Gwamnan Saint Helena, Ascension da Tristan da Cunha tsakanin shekarar 1991 da 1995, sannan ya yi aiki a matsayin Gwamnan Anguilla tsakanin 1995 da 1996. [1]

Ya yi karatu a Jami'ar Sheffield da Kwalejin Shari'a, London, kuma acan baya ya yi aiki a matsayin lauya.

Hoole ya mutu a watan Mayu na shekara ta 2000, yana da shekaru 58 aduniya. [2]

  1. "The Governor of St Helena | Saint Helena Island Info: All about St Helena, in the South Atlantic Ocean". sainthelenaisland.info. Retrieved 1 July 2020.
  2. Who Was Who: HOOLE, Alan Norman