Jump to content

Alawi dynasty

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alawi dynasty Wanda akewa lakani a turance Alaouite, 'Alawid kokuma Alawite ya kasance gidan sarauta ne na kasar morroco, sun kasance sharifan larabawa Wanda suke Gina salsalarsu ta asali tunda daga Kan Annabi Muhammad (S A W) ta hanyar kika sa Sayyidina Hassan ibn Ali (R A)

[1] [2]

  1. لفيلاليون في المغرب". www.hukam.net. Retrieved 2022-04-06.
  2. Bosworth, Clifford Edmund (2004). "The 'Alawid or Filali Sharifs". The New Islamic Dynasties: A Chronological and Genealogical Manual. Edinburgh University Pre