Albasa

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Albasu.

Albasa kayan lambu ne Wanda yakeda kaloli Dari koja amma Idan kayanka cikinsa dukkansu farine sannan yanada zafi a Ido wiring yankawa. Ana amfani dashi wajen Kara dandano a girki,harma tawurin wasu magunguna.