Alexandra the Maccabee

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alexandra the Maccabee
Rayuwa
Haihuwa 1 century "BCE"
Mutuwa 29 "BCE"
Ƴan uwa
Mahaifi Hyrcanus II
Abokiyar zama Alexander of Judaea (en) Fassara
Yara
Sana'a
Sana'a aristocrat (en) Fassara
Alexandra the Maccabee daga littafin Nuremberg, wanda aka buga a 1493
hoton tambarin alexandra

Alexandra the Maccabee (ta mutune a shekara ta 28 BC),Kuma Ta kasan ce 'yar Hyrcanus II ce (ta mutu a 30 kafin haihuwar Yesu), wanda ɗan Alexander Jannaeus ne . [1] Ta kuma auri dan uwanta [2] Alexander na Yahudiya (ya mutu a shekara ta 48 kafin haihuwar Yesu), wanda yake ɗan Aristobulus II . Kakansu shi ne Alexander Jannaeus, babban ɗa na biyu John Hyrcanus . [3] Yarinyar su ita ce Hasmonean Mariamne kuma ɗanta shine Aristobulus III.

Alexandra ta yi adawa da surukinta Hirudus, kuma lokacin da ya fara rashin lafiya bayan an kashe Mariamne, Alexandra ta yi ƙoƙari ta ƙwace mulki, amma ba ta yi nasara ba kuma an kashe ta da kanta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Alexandra Maccabeus
  2. The Hasmonean Dynasty by Al Maxey
  3. Singer, Isidore; Alder, Cyrus; (eds.) et al. (1901-1906) The Jewish Encyclopedia. Funk and Wagnalls, New York. LCCN:16014703

Bayanin kafa[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]