Jump to content

Ali bin Samikh Al Marri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ali bin Samikh Al Marri
Minister of Labour (en) Fassara

19 Oktoba 2021 -
Rayuwa
Haihuwa 30 Nuwamba, 1972 (52 shekaru)
Sana'a
Sana'a Malami, ɗan siyasa, minista da official (en) Fassara

Ali bin Saeed bin Samikh Al-Marri [1] Dan asalin kasar Qatari ne mai kare hakkin dan adam [2] kuma babban ɗan siyasa [3] wanda aka haife shi a ranar 30 ga watan Nuwamba, shekara ta 1972.An nada shi Ministan Kwadago na Jihar Qatar a ranar 19 ga watan Oktoba, shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021, kuma a sake nada shi Minista na Kwadago ta hanyar umarnin Amiri a watan Maris a shekara ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023. [4][5] Kafin ya hau matsayin ma'aikatar, ya jagoranci Kwamitin Kare Hakkin Dan Adam na Kasa (NHRC) na Jihar Qatar tun shekara ta alif dubu biyu da tara 2009. [6] Ya kuma yi aiki a matsayin mukaddashin shugaban kasa da sakatare-janar na Global Alliance of National Human Rights Institutions kuma a matsayin shugaban Cibiyar Larabawa ta Cibiyoyin Kare Hakkin Dan Adam ta Kasa.[7] A shekara ta alif dubu biyu da sha biyu 2012 an zabe shi shugaban kwamitin Larabawa na dindindin kan 'yancin Dan Adam na Ƙungiyar Larabawa da kuma shugaban kungiyar Asiya ta Pacific a shekara ta alif dubu biyu da goma sha ukku 2013 zuwa shekara ta alif dubu biyu da sha biyar 2015.[8][9] A sake zabarsa a matsayin shugaban NHRC na Jihar Qatar a shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019.[10][11] A watan Yunin kuma na shekara ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023, an zabi Al-Marri a matsayin shugaban taron shekara-shekara na Majalisar Dinkin Duniya.[12][13][14]

Ilimi da Ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Dokta Ali Bin Samikh Al-Marri tana da Ph.D. a kimiyyar siyasa a shekara ta alif dubu biyu da shidda 2006, kuma yayi MA a bangaran Kimiyya da Siyasa a shekara ta alif dubu biyu da biyu 2002 da kuma Bachelor na Kimiyya na Siyasa a shekarar 1997. [15]

  1. "Minister's Message".
  2. "NHRC – National Human Rights Committee" (in Turanci). Retrieved 2022-05-28.[permanent dead link]
  3. "Political System". Archived from the original on 2024-04-09. Retrieved 2024-10-01.
  4. "HH the Amir Issues Amiri Order Reshuffling Qatar Cabinet".
  5. QNA/Doha (2023-03-07). "Amir appoints Sheikh Mohamed bin Abdulrahman al-Thani as PM in Cabinet reshuffle". Gulf Times (in Turanci). Retrieved 2023-06-08.
  6. "Chairman of the National Human Rights Committee of Qatar". www.asianforum.uz. Archived from the original on 2022-06-28. Retrieved 2022-06-18.
  7. "The General Assembly of the Global Alliance of National Human rights Institutions selected Dr. Al Marri as the Vice President and Secretary General of the GANHRI The NHRC officially took up office in the GANHRI – NHRC".[permanent dead link]
  8. "ACIHL - The League of Arab States and the Arab Charter on Human Rights". acihl.org. Retrieved 2022-05-28.
  9. "Towards a region where everyone enjoys human rights | Asia Pacific Forum". www.asiapacificforum.net. Retrieved 2022-05-28.
  10. "Al-Marri re-elected chairman of NHRC". Gulf-Times (in Larabci). 2019-05-13. Retrieved 2022-05-28.
  11. Government, Communications Office (June 21, 2022). "His Excellency Dr Ali bin Saeed bin Smaikh Al Marri". Government Communications Office. Retrieved June 21, 2022.
  12. "Qatar minister elected to head UN labor conference following World Cup scrutiny". AP News (in Turanci). 2023-06-05. Retrieved 2024-02-06.
  13. "Qatar assumes presidency over International Labour Conference". Gulf Times (in Turanci). 2023-06-05. Retrieved 2024-02-06.
  14. "Make social justice a priority issue on the global agenda, says ILO Director-General". www.ilo.org (in Turanci). 2023-06-05. Retrieved 2024-02-06.
  15. "علي بن صميخ المري.. الوجه الحقوقي الأبرز بالأزمة الخليجية". www.aljazeera.net (in Larabci). Retrieved 2022-06-19."علي بن صميخ المري.. الوجه الحقوقي الأبرز بالأزمة الخليجية". www.aljazeera.net (in Arabic). Retrieved 2022-06-19.