Jump to content

Aliyu isa nata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aliyu Isah Nata mawaki ne haifaaffen jihar katsina,fasihin mawaki ne Kuma matashi wanda yake da masoya a sassan Nijeriya gaba daya.

Rayuwar sa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Aliyu a cikin garin katsina anan ya girma yayi karatun sa tun daga matakin firamare zuwa sakandiri har kwalejin, yayi firamare a kofar ruwa firamare school sannan yai sakandiri a Gdss Ahmad Mubarak sakandiri school , daga Nan ya shiga kwalejin horar da malamai ta jihar katsina anan ya Yi NCE.

Fara waka[gyara sashe | gyara masomin]

Aliyu yace tun yana karami yake da burin yin Waka domin ya isar da sako ga duniya, wakar da ta fito dashi itace wakar AURE MARTABA.daga nan yai wakoki da dama.

Daukakar sa[gyara sashe | gyara masomin]

Aliyu yayi wakokin da dama Amma yace sanadin daukakarsa ita ce wakar da yayi ta AURE MARTABA. Da sauran fitattun wakokin sa da yayi.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

yayi aure a shekarar 2021 a watan ugusta 21 ga watan sunan amaryarsa ZAINAB SULAIMAN, a yanzun haka ta haihu inda ta Haifa masa yaro namiji sunan yaron MUHAMMAD ALIYU ISA NATA. Suna zaune cikin aminci .

wakokin sa[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ummanah
  2. Asma,u diyar Abu total
  3. Zainabu abuwa
  4. Aure MARTABA
  5. Dare namiji aure
  6. godiya
  7. Ina sonki
  8. dadin rayuwa
  9. Hayatu mu,azu
  10. habu sarki
  11. Aishatul humaira
  12. Bege
  13. Dan sanda
  14. Hayatu mu,azu

[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.dw.com/ha/tarihin-mawaki-aliyu-haidar-da-tasirin-baitukan-wakokinsa/av-56807992https://fimmagazine.com/me-ya-sa-mawa%C6%99i-aliyu-nata-ya-yi-kuka-a-lokacin-bikin-auren-sa-da-zee-fulani/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-11. Retrieved 2023-07-11.
  3. https://www.dw.com/ha/tarihin-mawaki-aliyu-haidar-da-tasirin-baitukan-wakokinsa/av-56807992