Alkuki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alkuki wani wuri ne da akeyi a jikin bango domin ajiye fitilla a ciki. mutanan da sune suke amfani dashi don yanzu babu sai dai za'a iya samun al`adar har yanzu musamman a karkara.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.