Jump to content

Almirante

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Taswirar yankin Garin Amirante

Amirante Gari ne dake a kasar Panama dake yankin Latin Amurka, Garin yana da akalla kimanin mutane 29,539 kidayar shekarar 2010 .




    [1]
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/File:Panama_location_map.svg