Amawale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
AMAWALE

Amawale wanda aka fi sanida ''face mask'' A turanche, Ana amfani dashi ne wajen rufe hanci da baki dan kare qura,iska ko hayaki daga shiga hancin ko bakin mutum.

[1]