Jump to content

Amfanin Jan Tumatur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maganin Gyambon Ciki[gyara sashe | gyara masomin]

Wasu daga cikin Likitocin Musulunci bincikensu ya tabbatar da cewa Mai fama da matsalar gyambon ciki, idan yana shan jan Tumatur guda uku kullum da safe kafin yaci komai, zai samu chanji sosai. Kuma zata dena yi masa mummunan tashin nan da takeyi.

Maganin Sikila[gyara sashe | gyara masomin]

Hakanan shan Jan Tumatur guda uku kullum da safe zai amfani sosai ga mutumin dake fama da ciwon Sikila (sickle cell anemia) da kuma masu fama da ciwon Zuciya in sha Allahu. Domin tumatur yana bude hanyoyin jini, yana samar da manyan sinadarai irin wadanda jiki ke bukata.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. .https://www.arewangle.com.ng/2022/02/magungunan-gargajiya.html