Jump to content

Amfanin zogala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ya yan zogale
kwadaddan zogale
Zogala wata bishiya ce da ake shukawa a gida ko a gona wanda ake tsigar ganyen ta domin dafawa a ci ko kuma ayi mani magani da shi.

AMFANIN ZOGALA Ana dafa ganyen zogala a hada da zuma asha yana maganin Ulcer

Ya yan zogale

Idan mutum ya ji ciwo ana shafa ganyen zogala domin jinin ya tsaya

Ana hada zogale da man zaitun yana maganin kuraje

Zogale yana maganin hawan jini da da karin kuzari

cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara

yawan shan Ruwan Zogale yana maganin Typoid da maleria

Cite error: Closing </ref> missing for <ref> tag</ref>