Jump to content

Amice Calverley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amice Calverley
Rayuwa
Haihuwa Chelsea (en) Fassara, 9 ga Afirilu, 1896
ƙasa Birtaniya
Kanada
Mutuwa Toronto, 10 ga Afirilu, 1959
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara, Egyptologist (en) Fassara da mai rubuta kiɗa

Amice Mary Calverley (An haife ta ranar 9 ga Afrilu 1896) a London. Iyalinta sun fara ƙaura zuwa Afirka ta Kudu,sannan suka koma Kanada.Ta yi karatun kiɗa kuma ta sami kuɗi daga aikin allurar ta, kafin ta tafi New York inda ta yi aiki a matsayin mannequin da zane-zane a Shagon Wanamaker.[1]Bayan samun gurbin karatu a 1922 don yin karatu a Royal College of Music ta koma Ingila.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. 1.0 1.1 Empty citation (help)