Amina Sule Lamido

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Amina Sule Lamido (An haifeta a shekara ta 1973, a Hausari Quarters jihar Maiduguri) ta kasance matar tsohon gwamnan jihar Jigawa.[1]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeta a shekara ta 1973 a Hausari Quarters jihar Maiduguri. Ta kasance ma’abociyar addini ce wanda hakan yasa bata ɓoye daga idon duniya ba.Tayi makarantar Irshad Primary Islamiyya (1980 zuwa 1986) sannan post primary Academic a Junior Arabic Secondry School Sumaila (1988 zuwa 1991).·[2][1]

Bibilyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.
  • Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.p 162-163 ISBN 978-1-4744-6829-9.
  2. Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. p.172 ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.