Aminu S Bono

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Aminu S Bono Jarumi ne Kuma darakta ne a masana'antar fim ta Hausa [1]wato kanniwud.[2]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Aminu s. Bono fitaccen darakta ne Kuma jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Hausa wato kanniwud, Yana [3][4]daraktin fina-finai da Kuma Wakokin masu tashe a [5]masana'antar[6] Cikakken sunan sa shine Aminu Suraj Bono. Fina-finan dayai daraktin

  • Kawayen Amarya
  • Agola
  • Zamantakewa
  • Na hauwa


Ya rasu Yau 20/ 11/2023.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://dimokuradiyya.com.ng/yanzu-wakoki-ne-su-ke-rike-da-kannywood-ba-fim-ba-inji-aminu-s-bono/
  2. https://fimmagazine.com/tag/aminu-s-bono/
  3. https://dimokuradiyya.com.ng/yanzu-wakoki-ne-su-ke-rike-da-kannywood-ba-fim-ba-inji-aminu-s-bono/
  4. https://m.imdb.com/name/nm13850144/
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  6. https://www.bbc.com/hausa/articles/cmm1jv1ryneo.amp