Ammar Ramadan
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Gabala (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Siriya | ||||||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.76 m | ||||||||||||||||||||||||||
Ammar Ramadan(Larabci: عَمَّار رَمَضَان; An haife shi 5 ga watan Janairu, Shekara ta 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Siriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko winger na FC DAC 1904 Dunajská Streda a cikin Niké liga.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Ramadan ya fara aiki ne a Jableh, sannan a matatar mai ta Baniyas dake kasar Siriya, kafin ya koma ƙungiyar Al-Khor ta ƙasar Qatar.[1]
Ƙungiyoyin matasa a Italiya
[gyara sashe | gyara masomin]Ramadan ya bar Siriya zuwa Italiya a watan Oktoba shekara ta 2015, inda ya fara shiga Cimiano Calcio,[2] sannan ya taka leda a kungiyar matasan Juventus daga shekarar 2016 zuwa 2019, inda ya haɗa kai da 'yan wasa irin su Moise Kean, Fabio Miretti da Nicolò Fagioli.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "عمار مناف رمضان.. رحلة سورية كروية إلى هنغاريا". enabbaladi.net (in Larabci). 27 May 2020.
- ↑ "La storia di Ammar Ramadan: dalla guerra in Siria alla maglia della Juve". spazioj.it (in Italian). 27 March 2016.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "A lot needs to change for Syria to be on the right path: Ammar Ramadan". The Asian Game. 8 September 2023.