Amon Olive Assemon
Appearance
Amon Olive Assemon | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Ivory Coast |
Suna | Amon |
Shekarun haihuwa | 12 Nuwamba, 1987 |
Sana'a | handball player (en) |
Wasa | handball (en) |
Amon Olive Assemon (an haife shi ranar 12 ga watan Nuwamban 1987) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ivory Coast.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Assemon ya buga wa tawagar ƙasar Ivory Coast wasa. Ta halarci gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2011 a Brazil,[2] Ivory Coast ce ta tsallake zuwa mataki na rukuni, amma zakaran duniya Brazil ta fitar da ita a matakin bugun gaba.
Assemon ta buga wa tawagar ƙasar Ivory Coast wasa a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2015, inda ta ci ƙwallaye biyu a wasan rukuni da DR Congo.[3]