Jump to content

Amor Chadli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amor Chadli
Minister of Higher Education (en) Fassara

30 ga Yuli, 1986 - 16 Mayu 1987
Abdelaziz Ben Dhia (en) Fassara - Mohamed Sayah
Minister of Education (en) Fassara

30 ga Yuli, 1986 - 16 Mayu 1987
Rayuwa
Haihuwa Monastir (en) Fassara, 14 Mayu 1925
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa 8 Nuwamba, 2019
Karatu
Makaranta Faculté de médecine de Strasbourg (en) Fassara doctorate in France (en) Fassara
Paris Medical Faculty (en) Fassara
Faculté de pharmacie (en) Fassara
University of Strasbourg (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da likita
Employers Paris Medical Faculty (en) Fassara
Faculty of Medicine, Tunis - El Manar (en) Fassara
Institut Pasteur de Tunis (en) Fassara
Tunis University (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Académie Nationale de Médecine (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Socialist Destourian Party (en) Fassara

Amor Chadli (14 ga Mayun shekarar 1925 - 8 ga watan Nuwamba, 2019) ya kasance likita ne dan ƙasar Tunusiya kuma ɗan siyasa, wanda ya yi Ministan Ilimi daga shekarar 1986 zuwa 1987.[ana buƙatar hujja] An San shi a bangaren likitanci.

Ya kuma yi aiki a matsayin darekta na Cibiyar Pasteur ta Tunis tsakanin 1963 da 1988. Chadli shi ne shugaban makarantar Makarantar Magunguna ta Tunis 1964 daga 1971, kuma ya koma aikin deanship daga 1974 zuwa 1976.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.