Jump to content

Amos Tutuola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amos Tutuola
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 20 ga Yuni, 1920
ƙasa Mallakar Najeriya
Taraiyar Najeriya
Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Mutuwa Jahar Ibadan, 8 ga Yuni, 1997
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon suga)
Karatu
Makaranta International Writing Program (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci da Marubuci
Muhimman ayyuka Abin sha na dabino

Amos Tutuola yayi rayuwa daga ashirin ga watan Yuni ta shekarar alif dari tara da ashirin zuwa takwas ga watan Yuni na shekarar alif dari tara da casa'in da bakwai. Shi marubuci ne dan kasar na Najeriya ya rubuta littattafai akan almara ta yarbanci.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Amos Olatubosun Tutuola Odegbami an haife shi a ashirin ga watan Yuni ta shekarar alif dari tara da ashirin a Wasinmi, kauye ne mil kadan daga wajen Abekuta a Najeriya, inda iyayenshi, Charles Tutuola Odegbami da Esther Aina Odegbami, wadanda yarbawa ne mabiya addinin kirista kuma manoman Koko suka yi rayuwa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.