Jump to content

An-Nur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

An-Nur[1] An-Nur (Larabci: النور, romanized: an-nūr, lit. 'Haske') shine sura 24  na Alqur'ani mai girma da ayoyi 64. Surar ta ciro sunanta, An Nur, daga aya ta 35.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/An-Nur
  2. http://www.quran4u.com/Tafsir%20Ibn%20Kathir/024%20Noor.htm