Jump to content

André Cochinal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
André Cochinal
Rayuwa
Haihuwa 1905 (118/119 shekaru)
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara

André Cochinal (an haife shi a shekara ta 1905, ba a san ranar mutuwarsa ba) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a ruwa.[1] Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1924.[2]

  1. "André Cochinal". Olympedia. Retrieved 13 October 2021.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "André Cochinal Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 12 May 2020.