Andre Brink
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
André Philippus Brink OIS (An haifeshi a ranar 29 ga watan Mayu 1935 - 6 Fabrairu 2015) marubuci ne kuma mawaƙi na Afirka ta Kudu. Yana rubutu a cikin harsunan Afirka da Ingilishi kuma ya koyar da Ingilishi a Jami'ar Cape Town.