Jump to content

Andries Petrus Cronjé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Andries Petrus Cronjé
Rayuwa
Haihuwa Riversdale (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1833
Mutuwa Winburg (en) Fassara, 20 Satumba 1916
Sana'a
Aikin soja
Digiri Janar
Ya faɗaci Second Boer War (en) Fassara
andries cronje

Andries Petrus Cronjé (An haifeshi ranar 1 shekarar 1833 - zuwa watan satumba 20, shekarar 1916)[1] shine shigaban yaki na biyu, shigaban yaki sannan kuma mamba na kungiyar (orange free stake volksread da kuma Orange River Colney) Kada ya rikice da Boer janar Andries Petrus Johannes Cronjé (1849 - 1923), wanda ya mika wuya kuma ya ba da hadin kai tare da Birtaniya a cikin National Scouts.

An haifi Andries Petrus Cronjé ɗan fari a cikin duka 'ya'ya maza biyar da 'ya'ya mata hudu na Johannes Daniel Cronjé (Swellendam, Overberg, Western Cape, Afirka ta Kudu, 21 Oktoba 1806 - Kroonstad, Northern Free State, Free State, 4 Afrilu 1901, bayan maci da turawan Ingila suka tilastawa) da Dina Judith Geertruida Woudrina Rall (12 Satumba 1812 - Sansanin tattarawa). Kroonstad, Orange State Free State, 2 Afrilu 1901, bayan wani tattaki da Birtaniyya ta tilastawa).[3] Andries Petrus ya auri dan uwansa na farko Cornelia Christina Cronjé (kuma sunanta na farko, Swellendam, Overberg, Western Cape, Afirka ta Kudu, 8 Yuli 1838 - Strijdfontein, Winburg, Orange Free State, 27 Maris 1928) kuma ta haifi 'ya'ya goma sha biyu a wurinta, akalla ‘ya’ya mata shida da maza biyar.[2][3]

  1. Krüger QC (1977). "Cronjé, Andries Petrus". In De Kock WJ, Krüger DW, Beyers CJ, Basson JL (eds.). Dictionary of South African Biography Vol III (1st ed.). Cape Town: Tafelberg-Uitgewers. pp. 182–183. ISBN 0624008495. OCLC 1063845175.
  2. "Cornelia Christina Cronjé". geni.com. Geni. A MyHeritage Company. 28 April 2022. Retrieved 1 November 2023.
  3. Visagie 2011