Andries van Aarde
Andries van Aarde | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 25 ga Afirilu, 1951 (72 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida |
Employers | University of Pretoria (en) |
Imani | |
Addini | Protestan bangaskiya |
Andries van Aarde (an haife shi a shekara ta 1951) farfesa ne mai daraja ta tiyoloji kuma abokin bincike a Jami'ar Pretoria .[1] Shi ma minista ne da aka naɗa a Cocin Netherdutch Reformed Church of Africa . Ya nuna sha'awar muhawarar Yesu ta Tarihi