Jump to content

Angelina Tsere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Angelina Tsere
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Augusta, 1999 (26 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Angelina Daniel Tsere,.(an haife ta 23 ga watan Agustan shekarar 1999) [1] 'yar Tanzaniya ce mai tsere mai nisa . Ta fafata ne a babbar tseren mata a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, kasar Denmark. [1] Ta kare a matsayi na 78. [1]

A shekarar 2017, ta fafata ne a gasar tseren manyan mata a gasar cin kofin duniya ta IAAF na shekarar 2017 da aka gudanar a birnin Kampala na kasar Uganda.[2] Ta kare a matsayi na 37.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1 2 3 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 1 2 "Senior women's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 29 June 2020. Retrieved 29 June 2020.