Anna Bühler

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anna Bühler
Rayuwa
Haihuwa Öhringen (en) Fassara, 3 ga Yuni, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a long jumper (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Anna Bühler (an haife tane a ranar 3 ga watan Yunin shekarar 1997) wata Yar wasan tsalle ce kuma ta kasar Jamus, ta kasan ce Bajamushiya wacce ke gasa a cikin fitattun matan duniya. Ita ce ta sami lambar tagulla ta Jami'a kuma ta sami lambar azurfa biyu ta Turai.

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]