Ansakuwwa (Speaker)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Ansakuwwa wata na'ura ce da ake amfani da ita wajen isar da sakon nesa, musamman a lokacin da ake so ayi wata sanarwa zaka ga dan sako yana bi lungu-lungu yana sanarwa, yana amfani da Ansakuwwa hannu. Sai kuma ana amfani da ita a masallatu da majami'u da wajen turaka da dai sauran su.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]