Antalya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Antalya.

Antalya birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Antalya tana da yawan jama'a 2,222,562. An gina birnin Antalya a karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.