Antalyaspor
Appearance
Antalyaspor[1] Kulübü ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Turkiyya dake birnin Antalya. Launukan kulob din ja da fari ne. Suna buga wasanninsu na gida a filin wasa na Antalya. A kasar Turkiyya, kungiyar ta lashe gasar League ta farko sau biyu a shekarar 1982 da 1986 sannan ta kare a matsayi na biyu a gasar cin kofin Turkiyya a shekarar 2000 da kuma 2021.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.