Jump to content

Anthony Ifema

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alƙali Anthony Ifema LLB, an haife shi ne a shekara ta alif ɗari tara da ashirin da biyu 1922 a Oguta dake jihar Imo a Najeriya sannan ya kasance masanin shari'a Najeriya.

Yayi auren shi ne a shekaran 1964. Yayi Makarantar Gwamnati a 1930 bayan ya kammala sai ya shiga Kwalejin King, Newcastle, Ingila; daga bisani kuma ya shiga Jami'ar Dur-ham, Ingila 1951-54. An kira shi zuwa ƙungiyar lauyoyin Najeriya a Grey's Inn, London, 1955; ya shiga UAC 1936-51 a shari'a, Aba, 1955-71, alƙali, High Court, Imo State, 1971-77, nada alƙali, Federal Court of Appeal, 1977; abubuwan sha'awa: wasan tennis, karatu, aikin lambu; adireshin hukuma: Kotun Kotu ta Tarayya, Enugu, Jihar Anambra, Najeriya. Gida: 98/99 Ogbuide Road, Oguta, Jihar Imo, Nigeria..[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p,223|edition= has extra text (help)