Anyahuru Emmanuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Chief Dr Anyahuru Emmanuel (An haifeshi ranar 28 ga watan oktoba shekara ta 1938) a garin Úmuobasi Amasa jihar Imo, Najeriya. Shahararren dan Kwangilar gida je a Najeriya.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara karatun shi ne a St Stephen's Primary School, Umuobasi, Okrika Grammar School a shekara ta, 1952 zuwa 1956, Dennis Memorial Grammar School, Onitsha a shekara ta, 1957 zuwa 1958, McGill University, Montreal, Canada a shekara ta, 1959 zuwa 1963, da shekara ta 1971 zuwa 1975, Delft Tech-nological Institute, Holland a shekara ta, 1964 zuwa 1965 (Diploma in Sanitary Engineering a shekara ta, 1965), yayi engineer na Ministry of Works, Enugu a shekara ta, 1965 zuwa 1970, yazo mataimakin engineer na Imo State Water Board, Owerri a shekara ta, 1976 zuwa 1980, aka bashi commissioner na Works and Transport, Imo State a shekara ta, 1984.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)