Arouna Mama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Arouna Mama an haifeta a shekara ta 1925 a Parakou dake a Benin ta kasan ce yar siyasar Benin

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe ta mataimakiyar Territorial Assembly, 1957, mataimakin shugaban kasa, Territorial Assembly, 1959, mataimakin, Council, Afrique Occidentale Française, Dakar, 1957-59, zaba senator, Communauté Française, 1959, ministan Interi-or, 2959 , ministan tsaro, 1962-63, dauri, ministan cikin gida da tsaro, 1970-72, kurkuku, 1972-73, ritaya daga siyasa; tsohon memba, Rassemblement Democratique Dahoméen.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)