Arthur neville chamberlain
Appearance
Arthur neville chamberlain (an haifeshi a ran 18 ga watan March a shekara ta 1869) agarin united kingdom ya mutu yanada shekara 71 a shekar 9 gawatan nuwanba a shekara ta 1940 an haifeshi a garin adbaston a cikin garin acikin garin united kingdom shine shugaban kasar united kingdom na shekarar 1937 ya mutu yana kan mulkinsa a shekara ta 1940 yanada yaya guda biyu Dorothy chamberlain da Francis chamberlain yayi makaranta a rugby school dake garin united kingdom