As Matuis (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kamar Matuis
Wuri
Map
 15°15′04″N 145°47′06″E / 15.2511°N 145.785°E / 15.2511; 145.785

As Matuis gari ne, da ke kan Saipan a cikin Tsibirin Mariana na Arewa. Tana gefen arewacin tsibirin,tare da San Roque zuwa kudu. Yana amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 249. Garin na da mazauna 596.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. matuis.html "Afetnas MP - information about the village and its administration" Check |url= value (help). www.citydirectory.us.