Asaba-Assay

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asaba-Assay

Wuri
Map
 5°21′52″N 6°23′42″E / 5.364508°N 6.395133°E / 5.364508; 6.395133

Asaba-Assay (kuma Asaba-Ase) birni ce, a cikin jihar Delta Najeriya. Wannan yanki yana yawan fuskantar ambaliyar ruwa.[1] Yana kan rafin Asse.[2][3] Harshen gama gari mutane na Asaba-Assay shi ne Isoko, Ijaw da Ndokwa.

Fitattu[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Wild flood tears communities apart in Delta". Vanguardngr.com. 5 October 2012. Retrieved 15 March 2019.
  2. Warami, Urowayino (7 January 2019). "Will politicians campaign in the creeks?". Vanguardngr.com. Retrieved 15 March 2019.
  3. Polycarp, Nwafor (12 June 2017). "Ndokwa youths allege marginalisation". Vanguardngr.com. Retrieved 15 March 2019.