Asarenyako Andrew

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asarenyako Andrew BSc (Hons), BSc (Hons), PhD, (an haifeshi a shekara ta alif ɗari tara da talatin da hudu 1934A.C) a Ghana ya kasance masanin ilimin halittu ne.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a Biology da Botany (Diploma na gaba a Nematology); Jami'in kimiyya, Ma'aikatar Aikin Gona, 1959-61, jami'in bincike, daga baya babban jami'in bincike, Majalisar Cibiyar Nazarin Kimiyya da Masana'antu, Ghana, 1961-75, nada babban jami'in bincike da likitan dabbobi, Ghana Cocoa Mar-keting Board,1975.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)