Ashraf Ssemwogerer
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kampala, 20 century |
ƙasa | Uganda |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm5525791 |
Ashraf S'Semwogerere' (ko Semwogerere) ɗan fim ne na Uganda, kuma darekta.[1]
Shahara
[gyara sashe | gyara masomin]Ya zama sananne dalilin fim ɗinsa Mukajanga ("The passion of the Ugandan Martyrs"), wani labari game da ƙungiyar sarakunan Buganda waɗanda Kabaka Mwanga II na Buganda ya kashe saboda bangaskiyarsu ta Kirista.[2] An sace shi a Kinawataka da mutanen da ba a san su ba a shekara ta 2006, bayan ya haska sabon fim dinsa (Murder in the City) a gidan wasan kwaikwayo na ƙasa.[3][4] Fim dinsa Feeling Struggle yi imanin shi ne fim na farko a Uganda.[5]
Fina-finansa
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran fina-finai sun haɗa da The Honourable[6] da Murder in the City, labarin da ya danganci Aggrey Kiyingi akan kisan matarsa, Robinah Kiyingi.[7]
Ashraf ya fito ne a fim ɗin Lukyamuzi Bashir Bala Bala Sese a matsayin Ireene.[8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Why the Ugandan film industry has failed to take off". Celeb Africa.Net. 2012-12-31. Archived from the original on 2015-06-10. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Films Uganda: Ashraf Semwogerere is back with Movie". Filmsuganda.blogspot.com. 2009-06-02. Archived from the original on 2015-06-10. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Ugandan Filmmakers Want More Freedom of Expression". Uganda Radio Network. 2012-08-27. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Same script, different casts | In2EastAfrica – East African news, Headlines, Business, Tourism, Sports, Health, Entertainment, Education". Archives.in2eastafrica.net. 1959-12-02. Archived from the original on 2013-10-08. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "The Observer - Ugandan films suffer stillbirth". Observer.ug. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Uganda: Local Film Distributors Raise the Flag for Kinauganda Films". balancingact-africa.com. 2008-10-16. Archived from the original on 2013-12-16. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Court demands movie script". Newvision.co.ug. 2005-10-31. Archived from the original on 2015-06-10. Retrieved 2013-10-07.
- ↑ "Kasaija, Natasha take romance to screen".