'Asunción (furucci da Spanish: asunˈsjon) ita ce babbar birnin kasar Faragwai, kuma birni mafi yawan al'umma a kasar. Birnin na nan ne a bangaren hagu na rafin Faragwai, a kusa da mahadar rafin Faragwai da rafin Pilcomayo, a nahiyar Amurka ta Kudu. Rafin Faragwai da bay din Asunción dake arewa maso yamma ita ta raba birnin da Occidental Region of Paraguay da kuma kasar Argentina a bangaren kudun birnin. Sauran bangaren birnin Central Department ne ya kewaye shi.
cikin Birnin Asuncion
Jami'ar Asunción
Birnin Asuncion da dare
Birnin Asuncion da wayewar gari
Avenida Costanera
Luftblick auf Avenida Costanera
Wata karamar kasuwa a Asuncion
Viaducto Madame
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.